<?xml version="1.0" encoding="UTF-8"?><song><lyrics>[V1]
 1) Tashi, mu kama aiki, aikin Ubangiji.
 Hatsi ya isa girbi, zo dai, mu yi ta yi.
 Ma'aikata sun kasa, girbi day awa ne.
 Bari mu tara hatsi, kar ya lalace.

[V2]
 2) Tashi, mu sh iga yaƙi, yaƙin Ubangiji.
 Yesu ya kira dukan ma su bangaskiya.
 Shaiɗan da magautanmu suna ta tsayayya, Amma da ikon Yesu mā yi nasara.

[V3]
 3) Tashi, mu yi aniya, jin daɗi sai mu ƙi,
 Ba ma wahalar banza cikin aikinsa.
 Idan mun gama aiki, mun taru wurinsa,
 Zai raba mana lada, ladan nasara.</lyrics>
<title>Tashi, Mu Kama Aiki, Aikin Ubangiji LW266</title>
<hymn_number>266</hymn_number>
</song>